Wannan Manhaja tana kunshe da hukunce hukuncen da zaayiwa wanda suke wasa ko Kuma bata sallah.Duk wani mai Wasa da sallah to akwai wani hukunci da Allah ya tanadar Masa a tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.* Hukuncin Wasa Da Sallah* Hukuncin Mai Bata Sallah* Hukuncin Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba* Hukuncin Wanda baya Sallah Akan lokaci